musulunci.blogspot.com
ISLAMA CIKIN HARSHEN HAUSA: 01/02/08 - 01/03/08
http://musulunci.blogspot.com/2008_02_01_archive.html
ISLAMA CIKIN HARSHEN HAUSA. MARABA DA ZUWA SHAFINMU NA MUSULUNCI. FARKO: FUSKANTAR ALQUR’ANI:. Links to this post. HANYOYIN TABBATUWA AKAN ADDININ ALLAH,. Maudu’ine me muhimmanci saboda:. Halin da Musulmai suke rayuwa a ciki a Yau, da Nau’I daban- daban na fitintinu da abubuwan rud’i da dangogin ababen Sha’awa da Shubuhohi. Saboda yanda zamani ya lalace, da karancin na kwarai, da raunin matemaki da karancin masu temakawa,. Yin ridda da komawa kafirci da juyewa yayi yawa,. Links to this post. Kuma wannan ...
musulunci.blogspot.com
ISLAMA CIKIN HARSHEN HAUSA: I'ITIKAFI
http://musulunci.blogspot.com/2008/09/iitikafi.html
ISLAMA CIKIN HARSHEN HAUSA. MARABA DA ZUWA SHAFINMU NA MUSULUNCI. Dasunan Allah mai Rahama Mai Jinkai. Shine lazimtan masallaci da zama cikinsa da niyyan samun kusanci zuwa ga Allah. kuma malamai sunyi ittifak'I -wato sun hadu- akan cewa itikafi an shar'antashi kuma mustahabbi ne. Mafi yawan malamai sun tafi akan cewa mustahabbi ne. Yace: (akwai mamaki a Al'amarin musulmi! Baya inganta ga wanda ba musulmi ba. Sharad'I ce ga dukkan ibadodi, kuma duk aikmin da babu niyya a cikinsa ba karbabbe bane. Wasu da...
musulunci.blogspot.com
ISLAMA CIKIN HARSHEN HAUSA: MUTUWA DA KOWA KESO KYAKKYAWAN K'ARSHE
http://musulunci.blogspot.com/2014/01/mutuwa-da-kowa-keso-kyakkyawan-karshe.html
ISLAMA CIKIN HARSHEN HAUSA. MARABA DA ZUWA SHAFINMU NA MUSULUNCI. MUTUWA DA KOWA KESO KYAKKYAWAN K'ARSHE. SHIN KO KASAN ALAMOMIN KYAKYAWAN CIKAWA? Dukkan Musulmi na kwarai yana fatan yayi kyakyawan cikawa a lokacin da ze bar duniy. kuma ana iya ganin alamu da Nassin Hadisan Manzan Allah Sallallahu Alaihi Wasallam ya bayyana alamomin Suna dayawa, hakika Malamai Allah yayi masu Rahama sun bibiyesu suka sakamakon karanta Nassoshin dasuka zo akan haka, amma mu anan zamu kawo wasu ne daga cikinsu akwai:.
musulunci.blogspot.com
ISLAMA CIKIN HARSHEN HAUSA: HADA ALAH DA WANI (SHIRKA)
http://musulunci.blogspot.com/2009/02/hada-alah-da-wani-shirka.html
ISLAMA CIKIN HARSHEN HAUSA. MARABA DA ZUWA SHAFINMU NA MUSULUNCI. HADA ALAH DA WANI (SHIRKA). Shirka itace mafi girman abinda Allah ya haramta aayan kasa , Saboda Hadisin da Abi Bakrata ya ruwaito Yace : Manzan Allah Sallallahu Alaihi Wasallam: "Shin bana baku labarin mafi girman Manyan laifuka ba har sau uku Se Sahabbai sukace bamu ya Manzan Allah , se Manzan Allah Yace: Shine Yin Shirka da Allah…". Bukhari No. 2511. An Nisa'i – 48. YIN BAUTA GA KABARI. Amsaa ma mabukaci idan yakirashi , kuma yake yaye ...
musulunci.blogspot.com
ISLAMA CIKIN HARSHEN HAUSA: 01/07/08 - 01/08/08
http://musulunci.blogspot.com/2008_07_01_archive.html
ISLAMA CIKIN HARSHEN HAUSA. MARABA DA ZUWA SHAFINMU NA MUSULUNCI. SIFFAR BARCIN MANZAN ALLAH SALLALLAHU WASALLALAM. SIFFAR BARCIN MANZAN ALLAH SALLALLAHU WASALLALAM. Ya kasance yana Barci a Farkon dare, ya raya karshensa – wato yanayin Sallah a cikinsa kenan-. Annabi Sallallahu Alaihi Wasallam Ya. Kasance idan ya hau kan shinfidarsa zeyi Barci yana cewa : “ Bismikallahumma Amutu Wa’ahyaa” (Ma’ana Da sunanka Ubangiji, nake Mutuwa kuma nake Rayuwa. Mutuwa =. Manzan Allah Sallallahu Alaihi Wasallam Ya.
musulunci.blogspot.com
ISLAMA CIKIN HARSHEN HAUSA: DARUSSA GAMEDA DOGEWA TA GAZZA
http://musulunci.blogspot.com/2009/02/shirka-itace-hada-allah-da-wani-cikin.html
ISLAMA CIKIN HARSHEN HAUSA. MARABA DA ZUWA SHAFINMU NA MUSULUNCI. DARUSSA GAMEDA DOGEWA TA GAZZA. Hadisan Manzo S.A.W. Yin riko da Sunnata da. Rukunan dasuke Ciki Shafinmu. Hukunce - Hukuncen Azumi. Aikin Hajji da Umarah. Sashin Y'an Uwa Mata. Tabbatuwa akan Addinin Allah. MATSAYIN SHIRKA A ADDINI. ABUBUWAN DA AKA HAASTA MA ME AZUMI. ABUBUWAN DA AKA HARAMTA MA ME AZUMI. ABUBUWAN DA SUKE BATA AZUMI. IITIKAFI A MUSULUNCI DA SHARUDDANSA. Abubuwan dasuke cikin Shafin. HADA ALAH DA WANI (SHIRKA).
musulunci.blogspot.com
ISLAMA CIKIN HARSHEN HAUSA: 01/05/08 - 01/06/08
http://musulunci.blogspot.com/2008_05_01_archive.html
ISLAMA CIKIN HARSHEN HAUSA. MARABA DA ZUWA SHAFINMU NA MUSULUNCI. NA BIYAR: AMBATON ALLAH (WATO YIN ZIKIRI). Ambaton Allah yana daga mafi girman dalili na samun Tabbatuwa. Kayi tunani akan kusanci da juna da umarni guda biyu sukayi cikin Fadinsa madaukakin Sarki : [. Yaku Wadanda sukayi Imani Idan kun hadu da wata Jama’a – wato kafirai kenan a Yaki – To ku tabbatu, kuma ku ambaci Allah da yawa…. 8220; Kuma kayi tunanin Rumawa da Farisawa a Yakukan da’akayi da kuma Masu Zikiri duk da Karancinsu. E, duga-d...
musulunci.blogspot.com
ISLAMA CIKIN HARSHEN HAUSA: 01/11/07 - 01/12/07
http://musulunci.blogspot.com/2007_11_01_archive.html
ISLAMA CIKIN HARSHEN HAUSA. MARABA DA ZUWA SHAFINMU NA MUSULUNCI. ABUBUWAN HANI A CIKIN HAJJI. ABUBUWAN DA AKA HARAMTASU GA MAHAJJACI. Duk wanda yayi Harama da Hajji ko Umurah an haramta masa, abubuwan da suke zuwa: 1.Rufe kai ga na miji, domin haramarsa itace bude kai, haka kuma Rufe fuska da Hannaye ga mace, domin haramarta itace budesu, sedai idan zata wuce maza, to seta rufe fuska. Kuma idan daya daga cikinsu yarasu, to za’a rufeshi a cikin haraminsa, se abude fuskar maace, kuma a bude. Kai ga na miji.
musulunci.blogspot.com
ISLAMA CIKIN HARSHEN HAUSA: 01/06/07 - 01/07/07
http://musulunci.blogspot.com/2007_06_01_archive.html
ISLAMA CIKIN HARSHEN HAUSA. MARABA DA ZUWA SHAFINMU NA MUSULUNCI. Links to this post. Subscribe to: Posts (Atom). Hadisan Manzo S.A.W. Yin riko da Sunnata da. Rukunan dasuke Ciki Shafinmu. Hukunce - Hukuncen Azumi. Aikin Hajji da Umarah. Sashin Y'an Uwa Mata. Tabbatuwa akan Addinin Allah. MATSAYIN SHIRKA A ADDINI. ABUBUWAN DA AKA HAASTA MA ME AZUMI. ABUBUWAN DA AKA HARAMTA MA ME AZUMI. ABUBUWAN DA SUKE BATA AZUMI. IITIKAFI A MUSULUNCI DA SHARUDDANSA. Abubuwan dasuke cikin Shafin. Watan Musulunci dana Boko.